iqna

IQNA

Masanin siyasa:
IQNA - Wani masani kan al'amuran siyasa ya jaddada cewa musulmin Amurka ba za su zabi 'yan takarar jam'iyyun Republican da Democrat a zaben shugaban kasa da ke tafe ba.
Lambar Labari: 3491928    Ranar Watsawa : 2024/09/25

Tehran (IQNA) Mataimakin shugaban majalisar mulkin kasar Sudan ya jaddada wajabcin kawar da bala'i da tada kayar baya a yankin yammacin Darfur a wajen bikin rufe kur'ani.
Lambar Labari: 3487636    Ranar Watsawa : 2022/08/04